Page Nav

HIDE

Grid

GRID_STYLE

Grid

GRID_STYLE

Hover Effects

TRUE

ads

ads

Header Ad

Top Ad

Breaking News

latest

Ads Place

Allah Sarki Jiya Ba Yau Ba Yan matan Kannywood Kalli Yadda Yaro Yayi Aure Suke Waka Shifa Amaryarsa

CAMVIASO YAYI SABON AURE An daura auren sane A garin dawanau wato bachirawa a inda muka je muka rakshe aka chase da sauran mawaka na kano a ...



CAMVIASO YAYI SABON AURE






An daura auren sane A garin dawanau wato bachirawa a inda muka je muka rakshe aka chase da sauran mawaka na kano
a lokacin mawaka sunyi chsu sosai kamar su nora bobo yackson isa ayagi da dai sauransu


mawaki auta mg boy yaso yaje wajan taron bikin amma Allah bai saba sai dai daga bisani ya je yayiwa ango da amaryarsa taya murnar wanna rana sai dai bayan hakan ne mukaga masoya na kiran waya da dama akan jinda din wanna aure da aka kullashi

ada camiaso yaso jarumai kamarsu asiha humaida rahama sadau su hallarci wajan sai da basu samu damar zuwa ba saboda wasu dalilai

Rahama Sadau
Dafatan wannan waka ta faranta muku rai sosai da sosai muna godiya daga arewacamera





No comments

Ads Place